This app isn't in any of our charts yet.
Hausa Newspaper, Labaran Niman Aiki, ko Niman Tallafi (Grants), A harshen Hausa.
Wanna Application na kunshe da manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a Arewacin Nigeria, dama duniya baki daya. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku gurin hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta, a tafin hannunku. Wannan Application ta Wuce sa'a wajen bada labarai nan take, Da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba. ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, sannan za ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar gyara ko ingantawa. Jaridun Hausa Sun hada •Legit Hausa •Premium Times Hausa •BBC Hausa •Arewa Radio News •Arewa 24 News •DW Hausa •RFI Hausa •Freedom Radio Kano •Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo •Muryar Amurka •Daily Nigerian Hausa •Leadership Hausa •Aminiya Da Sauran Su ....... Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din mun gode.
past month, based on 1 day
Downloads
Low confidence154
From install count ÷ months since release
In-app revenue
$0
No in-app purchases
Ads
$34
$17 – $68
Estimate, ads (benchmark-based, not calibrated per app)
Total
$34
In-app + ads
Google Play only. Downloads from daily Top free ranks (or the store's install count); in-app revenue from Top grossing ranks, calibrated on AppTweak's US estimates, or else from downloads; ads from public ad benchmarks. Not reported figures.