Similar apps
Compare allApp info
- Installs
- 10+
- Category
- Education
- Content rating
- Everyone
- Version
- 1.0.0
- Released
- Oct 9, 2026
- Last updated
- 10 Oct 2026
- In-app purchases
- No
- Contains ads
- Yes
- Promo video
- No
- Requires Android
- 7.0
Loading…
This app isn't in any of our charts yet.
Sakin farko na Koyon Coding! - Koyi Python (daga Basic zuwa Advanced), Django, KivyMD, samun kuɗi daga app, da dora app a Play Store - Darussa sama da 65 tare da quiz, cikin Hausa da Turanci - Sabon Mini Python Editor don gwada code - Dark mode da canza harshe - Gyare-gyare: tsarin quiz da karantuwar rubutu sun inganta
Koyi Python, Django, KivyMD cikin Hausa — darussa, quiz, da misalan code
Koyon Coding — Python, Django, KivyMD (Cikin Hausa da Turanci) Koyi coding daga farko har zuwa zurfi, cikin harshen Hausa! Wannan app ɗin cikakken course ne mai ɗauke da darussa sama da 65, kowanne da bayani mai sauƙi, misalan code na gaske, da quiz domin tabbatar da fahimtarka. SASSAN DA KE CIKIN APP: 🐍 Python (Darussa 24 + Bonus) Daga Basic (Variables, Loops, Functions) zuwa Intermediate (OOP, File Handling, Exceptions) har zuwa Advanced (Decorators, Generators, APIs, Multithreading). 🌐 Django Koyi gina websites da APIs — Models, Views, URLs, Templates, Admin Panel, har zuwa Deploy zuwa Production. 📱 KivyMD Gina mobile apps na gaske da Python kaɗai — daga MDApp har zuwa buga APK da Buildozer. 💰 Monetization Koyi yadda ake samun kuɗi daga app ɗinka — AdMob, Unity Ads, AppLovin, eCPM, da bin dokoki. 🚀 Dora PlayStore Cikakken jagora daga AAB, Signing Key, Store Listing, har zuwa dora app ɗinka a Google Play. FASALULLUKA: ✔ Darussa Basic → Intermediate → Advanced a kowane sashi ✔ Quiz guda 3 bayan kowane darasi ✔ Darasi na Musamman (Special Lessons) a kowane sashi ✔ Hausa da Turanci — canza harshen a danna button ɗaya ✔ Dark Mode ✔ Babu buƙatar internet mai ƙarfi — abun ciki yana cikin app Wannan app ɗin ya dace da kowa — daga wanda bai taɓa koyon coding ba, zuwa wanda yake son ƙara ilimi a Python, Django, ko gina apps na mobile. Sauke yanzu, ka fara tafiyarka ta coding cikin harshenka!