Similar apps
Compare allApp info
- Installs
- 50+
- Category
- Music & Audio
- Content rating
- Everyone
- Version
- 1.0
- Released
- Aug 30, 2026
- Last updated
- 31 Aug 2026
- In-app purchases
- No
- Contains ads
- No
- Promo video
- No
- Requires Android
- 7.0
Loading…
This app isn't in any of our charts yet.
yakson
Manhajar sauraron zafafan wakokin Yahaya Yahaison a offline ba tare da intanetba
Barka da zuwa manhajar YAHAI SON! Wannan manhaja ce ta musamman da aka kera domin gaba daya masoya da mabiyan mawaki Yahaya Yahaison. Yanzu zaku iya sauraron zafafan wakokinsa masu nishadantarwa a kowane lokaci da kowane wuri kyauta a cikin wayarku. Manhajar tana dauke da fitattun wakoki masu ingancin sauti tare da tsarin Audio Visualizer mai kayatarwa yayin da kuke sauraron waka. Jerin Wakokin Da Ke Cikin Manhajar: - Besty Na - Shalele - Ban Damuba - Kyakykyawa - So Da Kauna - Wata Soyayya - Sanki Cover - Watan Ramadan - Ban Damuba Sam - Aminiyar Kanwata Siffofin Manhajar: 1. Offline Player: Saurari duk wakoki kyauta ba tare da bukatar intanet ko data ba. 2. High Quality Audio: Inganataccen sauti mai tsafta domin jin dadin sauraro. 3. Audio Visualizer: Tsari mai kayatarwa na motsin sauti lokacin da waka ke tashi. 4. Mai Saukin Amfani: Tsara wakoki cikin tsabta da saukin kunnawa. 5. Control Buttons: Canza wakoki, dakatarwa, da ci gaba cikin sauki. Zazzage manhajar YAHAI SON yanzu domin samun nishadi da zafafan wakokin soyayya!