This app isn't in any of our charts yet.
Fassarar Littafan Addini a saukake
Koyi Kawaidi, Hadisi, Akhdari, Fassarar Larabci, Hausa, Eng. da Quiz cikin sauƙi
FASSARAR KAWAIDI, HADITH DA FIQHU (AKHDARI) TARIHIN SAHABBAI, manhaja ce ta koyon addinin Musulunci cikin sauƙi da Hausa. App ɗin ya haɗa Hadisai Sahihai, Fiqhun Akhdari, Fassarar sunayen SAHABBAI da Tarihin su ta fassarar harshen Hausa, rubutun Larabci, karatun Latin (Transliteration), da Tambayoyi (Quiz) domin sauƙaƙa fahimtar addini. ABUBUWAN DA ZAKA SAMU - Hadisai Sahihai tare da rubutun Larabci. - Fassarar Hadisi zuwa Hausa cikin sauƙi. - Karatun Larabci da Latin (Transliteration). - Littafin Kawaidi - Fiqhun Akhdari daga farko zuwa ƙarshe. - Bayanin Alwala, Tsarki, Najasa, Sallah da sauran darussan Fiqhu. - Tarihin Sahabbai da ma'anar sunayensu. - Bidiyoyin koyar da addinin Musulunci. - Quiz domin gwada iliminka. Dalilin da yakamata ka Sauke Wannan App din. ° Sauƙin amfani. ° Ya dace da yara da manya. ° Koyo ba tare da Intanet ba a wasu sassa. ° Sabunta darussa akai-akai. ° tattaunawa (chatting) da abokan azziki da mutanan azziki. FASSARAR KAWAIDI, HADITH DA FIQHU (AKHDARI) app ne ga duk mai son koyon Hadisi, Fiqhu, Larabci, Hausa, Al-Qur'ani da ilimin Musulunci cikin hanya mai sauƙi. Sauke app ɗin Yanzu dan fahimta, ko fara koyon addinin Musulunci cikin sauƙi. (Disclaimer) An ƙirƙiri wannan manhaja ne domin koyarwa da yaɗa ilimin Musulunci kawai. An tattara hadisai, fassara da bayanan Fiqhu daga mashahuran littattafan malamai da sahihan majiyoyi gwargwadon ƙoƙarin masu haɓaka manhajar. Idan ka ga wani kuskure ko kana da shawara, ka tuntube mu domin gyarawa a update mai zuwa. Wannan manhaja ba ta da alaƙa da wata hukuma ko ƙungiya ta gwamnati ko ta addini. Disclaimer: This app is created for Islamic education and learning purposes only. The Hadiths, Fiqh content, translations, and explanations are compiled from well-known Islamic sources and scholarly references to the best of our knowledge. If you find any error or have suggestions for improvement, please contact us so it can be reviewed in future updates. This app is not affiliated with or endorsed by any government or religious organization.
past month, based on 1 day
Downloads
Low confidence23
From install count ÷ months since release
In-app revenue
$0
No in-app purchases
Ads
$5
$2 – $10
Estimate, ads (benchmark-based, not calibrated per app)
Total
$5
In-app + ads
Google Play only. Downloads from daily Top free ranks (or the store's install count); in-app revenue from Top grossing ranks, calibrated on AppTweak's US estimates, or else from downloads; ads from public ad benchmarks. Not reported figures.